Taj Mahal Tsari da zana gini | Anazarci | Navigation menu
Gine-gine a kasar IndiyaPages with maps
(function(){var node=document.getElementById("mw-dismissablenotice-anonplace");if(node){node.outerHTML="u003Cdiv class="mw-dismissable-notice"u003Eu003Cdiv class="mw-dismissable-notice-close"u003E[u003Ca tabindex="0" role="button"u003Eboyeu003C/au003E]u003C/divu003Eu003Cdiv class="mw-dismissable-notice-body"u003Eu003Cdiv id="localNotice" lang="ha" dir="ltr"u003Eu003Cpu003EKu u003Cbu003Eu003Ca href="/wiki/Special:UserLogin" title="Special:UserLogin"u003Ekirkiri accountu003C/au003Eu003C/bu003E domain taimaka ma Hausa Wikipedia. Kirkirar account kyauta ne. Idan kuma neman taimako ku u003Cbu003Eu003Cspan class="noprint plainlinks"u003Eu003Ca class="external text" href="https://ha.wikipedia.org/w/index.php?title=User_talk:Ammarpadu0026amp;action=editu0026amp;section=new"u003Etambaya a nanu003C/au003Eu003C/spanu003Eu003C/bu003E.nu003C/pu003Eu003C/divu003Eu003C/divu003Eu003C/divu003E";}}());
Taj Mahal
Jump to navigation
Jump to search
farawa | 1632 |
---|---|
native label | ताज महल, تاج محل, تاج محل |
named after | Mumtaz Mahal |
founded by | Shah Jahan |
ƙasa | Indiya |
located in the administrative territorial entity | Agra |
wuri | Agra |
coordinate location | 27°10′27″N 78°2′32″E |
significant event | construction |
commissioned by | Shah Jahan |
material used | marble |
addini | Musulunci |
architect | Ustad Ahmad Lahauri |
architectural style | Iranian architecture, Mughal architecture, Islamic architecture |
heritage designation | Monument of National Importance, UNESCO World Heritage Site |
official website | http://www.tajmahal.gov.in/ |
World Heritage criteria | masterpiece of human creative genius |
activity policy in this place | no photos |
Ginin Taj Mahal ma'ana "Tambarin Waje", wani sanannen wajen yawon bude ido ne a kasar Indiya wanda yake a birnin Agra wato kudu da bakin gabar kogin Yamuna na kasar Indiya. Daular Mughal ta sarki Shah jahan ce ta fara gina shi a shekara 1532, saboda da tunawa da abarkaunar sa wato matarsa Mumtaz Mahal. Ginin anyishi ne da tsawon murabba'in hekta 17 (ginin mai baya daya kunshi gine gine masu yawa kamar Masallaci da masukin baki da manyan dakunan kwana masu yawa.
An kammala ginin Taj Mahal ne bakidaya a shekarar 1643 amma an cigaba da aiwatar da wasu bangarori na ginin har ya zuwa karin shekaru 10. Anyi amannar cewa ginin na Taj Mahal an kammalashi ne bakidaya a shekarar 1652 akan adadin kidin da yakai Rupee na kasar Indiya na lokacin miliyar 32 wanda aka kiyasta da darajar Rupee na kasar Indiya na yanzu daidai da Rupee biliyan 52.8 (daidai da dalar Amurika $miliyan 827). Masu zanen gini guda 20,000 ne suka gwada basirar su ta zana ginin karkashin jagorancin babban mai zane wato Ustad Ahmad Lahauri.
Hukumar dake kula da muhimman wuraren tarihi ta majalisar dinkin duniya wato UNESCO World Heritage Sites ta saka Taj Mahal cikin jerin ta tare da yi masa lakabi da Jagoran zanen gini na Musuluci a kasar indiya tare kuma da saka shi a matsayin daya daga cikin abubuwan al'ajabi aduniya wanda dan adam ya hada. Akan samu masu ziyara Taj Mahal domin yawon bude ido kamar miliyan 7-8 a kowacce shekara.
Tsari da zana gini |
Tsarin ginin Taj Mahal yana nuna irun tsarin gine gine ne na mutanen Parisa da kuma na tsohuwar daular Mughal da akayi a baya.
Hasumaya |
Hasumayar ginin itace tsakiyar ginin Taj Mahal. Wani babban farin hasumaya ce mai ado da zane zane mai daukar hankali.
Anazarci |
Rukunoni:
- Gine-gine a kasar Indiya
- Pages with maps
(RLQ=window.RLQ||[]).push(function(){mw.config.set({"wgPageParseReport":{"limitreport":{"cputime":"0.264","walltime":"0.528","ppvisitednodes":{"value":131,"limit":1000000},"ppgeneratednodes":{"value":0,"limit":1500000},"postexpandincludesize":{"value":23738,"limit":2097152},"templateargumentsize":{"value":0,"limit":2097152},"expansiondepth":{"value":7,"limit":40},"expensivefunctioncount":{"value":1,"limit":500},"unstrip-depth":{"value":0,"limit":20},"unstrip-size":{"value":5319,"limit":5000000},"entityaccesscount":{"value":2,"limit":400},"timingprofile":["100.00% 471.154 1 -total","100.00% 471.154 1 Template:Databox"," 67.92% 320.026 1 Template:Databox_generic"]},"scribunto":{"limitreport-timeusage":{"value":"0.202","limit":"10.000"},"limitreport-memusage":{"value":2288858,"limit":52428800}},"cachereport":{"origin":"mw1303","timestamp":"20190930030116","ttl":2592000,"transientcontent":false}}});});{"@context":"https://schema.org","@type":"Article","name":"Taj Mahal","url":"https://ha.wikipedia.org/wiki/Taj_Mahal","sameAs":"http://www.wikidata.org/entity/Q9141","mainEntity":"http://www.wikidata.org/entity/Q9141","author":{"@type":"Organization","name":"Contributors to Wikimedia projects"},"publisher":{"@type":"Organization","name":"Wikimedia Foundation, Inc.","logo":{"@type":"ImageObject","url":"https://www.wikimedia.org/static/images/wmf-hor-googpub.png"}},"datePublished":"2018-05-22T10:24:43Z","dateModified":"2019-02-13T20:49:41Z","image":"https://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/1/1d/Taj_Mahal_%28Edited%29.jpeg"}(RLQ=window.RLQ||[]).push(function(){mw.config.set({"wgBackendResponseTime":127,"wgHostname":"mw1253"});});